Yanzu Yanzu: An saki Dino Melaye bayan anyi garkuwa da shi

Yanzu Yanzu: An saki Dino Melaye bayan anyi garkuwa da shi

Rahotanni sun kawo cewa an saki Sanata Dino Melaye bayan wasu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sunyi garkuwa da shi.

An yi zargin cewa an kama Sanatan Kogi a ranar Alhamis, 26 ga watan Yuli a hanyarsa ta zuwa jihar Kogi domin shari’arsa na kotu.

Yanzu Yanzu: An saki Dino Melaye bayan anyi garkuwa da shi

Yanzu Yanzu: An saki Dino Melaye bayan anyi garkuwa da shi

Sai dai, a ranar Juma’a, 27 ga watan Yuli a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na twitter sanatan yayi ikirarin cewa ya tsere ma sace shin.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Jihar Imo na cikin alhini yayinda yan bindiga suka kashe jigon APC

Ya rubuta cewa ya shafe sa’o’i 11 a dajin sannan ya godema yan Najeriya kan addu’o’insu gare shi cewa shine ya tsirar da shi.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel