Yanzu Yanzu: Jihar Imo na cikin alhini yayinda yan bindiga suka kashe jigon APC

Yanzu Yanzu: Jihar Imo na cikin alhini yayinda yan bindiga suka kashe jigon APC

Wasu yan bindiga da ake tunanin anyo hayar su ne sun kai hari sannan sun kashe wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma shugaba jam’iyyar a karamar hukumar Ideato dake jihar Imo.

A lokacin wannan rahoton, babu cikakken bayani akan kisan Sunny Ejiagwu.

Yanzu Yanzu: Jihar Imo na cikin alhini yayinda yan bindiga suka kashe jigon APC

Yanzu Yanzu: Jihar Imo na cikin alhini yayinda yan bindiga suka kashe jigon APC

Sai dai gidan talbijin din Channels TV sun rahoto ewa an kashe Ejiagwu a ranar Juma’a, 27 ga watan Yuli.

KU KARANTA KUMA: An gurfanar da jami’in dan sanda tare da wasu mutane 9 akan kashe-kashen Plateau

An tattaro ewa yana daya daga ikin shugabannin jam’iyyar da aka zaba kwanan nan a zaben kananan hukumomi da aka kammala.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel