Tattalin Arziki a 2018: Alkalumman dalla-dalla daga kowanne fanni

Tattalin Arziki a 2018: Alkalumman dalla-dalla daga kowanne fanni

- An ji jiki a farkon hawan gwamnatin APC

- APCn, tace PDP ce ta jawo da almundahanarta

- Yanzu kamar dai abubuwa sun daidaita

Tattalin Arziki a 2018: Alkalumman dalla-dalla daga kowanne fanni

Tattalin Arziki a 2018: Alkalumman dalla-dalla daga kowanne fanni

Duk da ci baya da aka samu daga motsewar tattalin arziki da sauyin gwamnati, faduwar farashin mai suka jawo, da ma wawure kudaden kasa da 'yan siyasa suka yi domin tazarce, ya zuwa yanzu akwai alamun abubuwa sun fara samun daidaito.

Ga yadda alkalumman suke:

1. Kudaden da Najeriya ta tara a kasashen waje $47.5b

2. Biyu bisa dari (2%) ta habakar tattalin arziki a bana.

3. Hauhawar farashi ta dan sauko ba kamar a 2016/2017 ba.

DUBA WANNAN: Komawar Shekarau da Takai APC, bayanai

4. Fitar da kayan gona ya ninku kusan sau biyu a bana.

5. Shigo da jarin $ 6.3b cikin kasar nan daga kasashen waje.

6. Fitar da kayan da kamfanunuwa ke bukata kasashen ketare, watau Raw Materials

7. FItar da Ma'adinai kasashen waje.

8. An tashi kamfunnan dake samar da taki har 14

9. Daidaitar Naira da Dala.

10. Samo wasu kudaden da za'a iya musaya dasu, ba dala kadai ba, yanzu na China ma sun zamo kudi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel