‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar, sun gabatar da wata bukata, hotuna

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar, sun gabatar da wata bukata, hotuna

Da ranar yau, Alhamis, ne mambobin majalisar wakilai ‘yan jam’iyyar APC, karkashin jagorancin shugaban masu rinjaye na majalisar, Femi Gbajabiamila, suka kai ziyara shelkwatar APC ta kasa dake Abuja.

Yayin ziyarar ta su, Gbajabiamila, ya bukaci shugabancin jam’iyyar na APC day a duba yiwuwar basu tikin takara kyauta saboda irin biyayyar da suka nuna ga jam’iyya.

Gbajabiamila y ace yin hakan zai zama tamkar wata sakayya ce da jam’iyyar zata yiwa ‘yan majalisar da suka nuna biyayya, juriya da hakuri yayin da mambobin jam’iyyar suka canja sheka zuwa PDP.

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar, sun gabatar da wata bukata, hotuna

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar, sun gabatar da wata bukata, hotuna

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar

Kazalika ya bukaci shugabancin jam’iyyar ya ke tuntubar mambobin majalisar domin nuna kulawa yayin da ‘yan majalisar ke hutu.

A nasa jawabin, shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole, ya shaidawa ‘yan majalisar cewar komawar wasu mambobi jam’iyyar PDP bai dame shi ba balle har ya daga masa hankali.

DUBA WANNAN: Hotuna daga ganawar Buhari da Sanatocin APC a daren jiya

Daga bisani an shiga ganawar sirri tsakanin mambobin majalisar da shugabancin jam’iyyar na APC.

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar, sun gabatar da wata bukata, hotuna

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar

‘Yan majalisar wakila na APC sun ziyarci shugabancin jam’iyyar, sun gabatar da wata bukata, hotuna

Gbajabiamila da Oshiomhole

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel