Dalilin da ya sa na halarci taron sanatocin APC da shugaba Buhari – Shehu Sani

Dalilin da ya sa na halarci taron sanatocin APC da shugaba Buhari – Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya baana cewa ya yi imani da shugabancin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Sanatan yayi magana ne bayan sanatocin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun gana da shugaban kasar a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli.

Dalilin da ya sa na halarci taron sanatocin APC da shugaba Buhari – Shehu Sani

Dalilin da ya sa na halarci taron sanatocin APC da shugaba Buhari – Shehu Sani

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa Sani ya ce ya halarci taron ne a matsayinsa na masu ruwa da tsakin APC a majalisar dattawan kasar.

KU KARANTA KUMA: Rikicin manoma da makiyaya zai iya shafar zaben 2019 – Kungiya

Sanatan mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya wadda ya kasance daga daga cikin mambobin jam’iyyar dake korafi yace yanzu ya amince da cewa jam’iyyar na da wani shugaba dake aiki wajen magance matsalar jam’iyyar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel