Sauya sheka: Magoya bayan Kwankwaso sun cinna ma tsintsiya wuta, sun daga tutar PDP (hotuna, bidiyo)

Sauya sheka: Magoya bayan Kwankwaso sun cinna ma tsintsiya wuta, sun daga tutar PDP (hotuna, bidiyo)

Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso sun shiga unguwanni a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli inda suke ta kona tsintsiya alama tsohuwar jam’iyyarsu, APC.

Dubban magoya bayan nasa, sun kona tsintsiya a fili ba tare da shayi ba sa’o’i 24 bayan jagoransu ya koma PDP.

Sauya sheka: Magoya bayan Kwankwaso sun cinna ma tsintsiya wuta, sun daga tutar PDP (hotuna, bidiyo)

Sauya sheka: Magoya bayan Kwankwaso sun cinna ma tsintsiya wuta, sun daga tutar PDP

Kungiyar siyasar Kwankwaso wato Kwankwasiya sun kasance daa daga cikin kungiyar siyasa mafi girma a kasar.

Sauya sheka: Magoya bayan Kwankwaso sun cinna ma tsintsiya wuta, sun daga tutar PDP (hotuna, bidiyo)

Sauya sheka: Magoya bayan Kwankwaso sun cinna ma tsintsiya wuta, sun daga tutar PDP

Ana game mafi akasarinsu ne da jar hular da suke sanyawa, wadda a kasance kwaikwayo ga sanatan.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Dalilin da ya sa na bar APC – Ortom

Magoya bayan sanatan sun karade birnin Kano inda suke ihun sunan Kwankwaso tare da wakar “PDP, Power!”. Sun kuma kasance rike da tutar PDP.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel