Buhari ya nada Musiliu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar PSC

Buhari ya nada Musiliu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar PSC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli ya nada tsohon sufeto janar na yan sanda, Musiliu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar yan sanda wato Police Service Commission.

An gudanar da nadin ne a majalisa dake fadar shugaban kasa, Abuja jim kadan kafin fara taron mako na majalisar zartarwa.

Buhari ya nada Musiliu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar PSC

Buhari ya nada Musiliu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar PSC

Smith zai maye gurbin tsohon IGP, Mike Okiro. Buhari ya kuma nada sauran mambobin hukumar.

KU KARANTA KUMA: 2019: Bindow ya sha alwashin kawowa Buhari Adamawa

Har ila yau, Buhari ya nada Festus Okoye a matsayin kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta, dake wakiltan Kudu maso gabas.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel