Majalisar wakilai na harhada jerin sunayen masu sauya sheka daga APC

Majalisar wakilai na harhada jerin sunayen masu sauya sheka daga APC

Mambobin majalisar wakilai a yanzu haka suna harhada jerin sunayen wadanda za su bar jam’iyyar APC mai mulki.

Razak Atunwa, Ali Madaki da Abdulsamad Dasuki, wadanda duk a karkashin APC aka zabe ne ke kan gaba a yunkurin.

Majiyarmu ta Premium Times ta rahoto cewa majiyoyi daga cikin masu sauya shekar sun bayyana cewa akwai kimanin sunaye 100 a jerin.

Majalisar wakilai na harhada jerin sunayen masu sauya sheka daga APC

Majalisar wakilai na harhada jerin sunayen masu sauya sheka daga APC

Ana sanya ran kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara zai sanar da sunayen kafin karshen zaman na ranar Talata.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Kwamitin masu ruwa da tsaki na PDP sun amince da bukatar R-APC, sun shirya canza suna

A baya Legit.ng ta rahoto cewa sanatoci 15 sun sauya sheka daga APC zuwa PDP.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel