2019: Mutane sama da miliyan 11 na layi don shiga jam’iyyar Obasanjo

2019: Mutane sama da miliyan 11 na layi don shiga jam’iyyar Obasanjo

Jam’yyar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo wato African Democratic Party, ADC, tace shirinta na diban sabbin mambobi na haifar da ýaýa masu idanu yayinda mutane sama da miliyan 10 suka jeru domin rijistan shiga jam’iyyarsu a mazabu daban-daban.

Shugaban jam’iyyar na kasa, Cif Ralph Nwosu ya fadama jam’iyyar Vanguard a wata hira a Abuja, cewa zuwa yanzu sunyi nasarar yiwa mambobi 1.2 miliyan rijista cikin watanni uku da suka gabata.

2019: Mutane sama da miliyan 11 na layi don shiga jam’iyyar Obasanjo

2019: Mutane sama da miliyan 11 na layi don shiga jam’iyyar Obasanjo

Cif Nwosu wadda ya bayyana ADC a matsayin jam’iyya da ta habbaka cikin sauri a kasar, yace jam’iyya na ckin manyan jam’iyyu biyar da ake dasu a yanzu haka a Najeriya.

KU KARANTA KUMA: R-APC: Ina baccina harda munshari – Oshiomhole

A cewarsa jam’iyyar ADC ta kasance mai hangen na kasa tare da shugaba daya san ta kan mulki.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel