Yanzu-yanzu: An harbe jigon jam’iyyar PDP a Legas

Yanzu-yanzu: An harbe jigon jam’iyyar PDP a Legas

An kashe wani babban jigon jam’iyyar jam’iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP), Borishade Adeniyi, a jihar Legas.

An hallakashi ne a wajen taron ziyarar da shugabannin kananan hukumomin jam’iyyar da akayi a ranan Asabar, 21 ga watan Yuli a kauyen Igbosuku, karamar hukumar Eti-Osa.

Kafin mutuwarsa, ya kasance shugaban jam’iyyar PDP na yankin Apapa.

Zamu kawo muku cikakken rahoton…

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel