Barazanar tsinkewar tsintsiya: Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3, hotuna

Barazanar tsinkewar tsintsiya: Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3, hotuna

A cigaba da kokarin da APC ke yin a dinke barakar da ta kunno kai tsakanin ‘ya’yanta, sabon shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole, da kuma jagoranta, Bola Tinubu, sun yi wata ganawa ta musamman da tsofin gwamnonin jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara.

Dukkan tsofin gwamnonin; na Sokoto, Aliyu Magatakarda Wamako, na Kebbi, Adamu Aliero da kuma na Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura, sanatoci a majalisar dattijai ta kasa.

Barazanar tsinkewar tsintsiya: Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3, hotuna

Barazanar tsinkewar tsintsiya: Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3

Tun bayan zabensa a matsayin sabon shugaban APC, Adams Oshiomhole, ke ta kokarin ganin ya sulhunta tare da hada kan ‘ya’yan jam’iyyar, musamman wadanda ake zargin zasu fice.

DUBA WANNAN: 2019: 'Yan takarar APC 4 sun hade kai domin tunkarar Buhari a zaben fitar da gwani na jam'iyyar

Ko a satin da ya gabata saida rahotanni suka wallafa cewar gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, da wasu gwamnoni biyu sun zauna da shugabancin jam’iyyar PDP a shirye-shiryen da suke na fita daga jam'iyyar APC.

Barazanar tsinkewar tsintsiya: Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3, hotuna

Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3

Barazanar tsinkewar tsintsiya: Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3, hotuna

Shugaba da Jagoran APC sun gana da tsofin gwamnonin arewa 3

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel