Hukumar yansanda ta kama dan siyasa a Borno, da zargin kisan kai

Hukumar yansanda ta kama dan siyasa a Borno, da zargin kisan kai

- Siyasa ta dauki zafi a jihohi da yawa a adin kasar nan

- An kama dan siyasa a Borno bisa zargin kisan kai

- Hukumar yansanda tayi bayani dalla dalla

Hukumar yansanda ta kama dan siyasa a Borno, da zargin kisan kai

Hukumar yansanda ta kama dan siyasa a Borno, da zargin kisan kai

Alhaji Grema Terrab na hannun yansanda ne saboda zargin kisan kai da ma tunzura jama'a, inji kakakin hukumar yansanda ta jihar Borno,

Mr Damian Chukwu,kwamishinan yansandar jihar, shi ya saki bayanan a jiya huma'a, bayan da batun kamun na dan siyasar ya yadu cikin jama'a.

DUBA WANNAN: Labarai da siyasa

A watan Aprilu ne dai dan siyasar ya hada gangamin siyasa a gidansa, duk da hukumar ta hana irin wannan, kuma a wannan taron jama'a ne aka luma wa wani saurayi maii suna Maina Mustapha Babagana wuka, inda ya mutu take.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel