Kamfanin Amurka na tuwita ya dauki Okonjo Iweala, tsohuwar minista aiki

Kamfanin Amurka na tuwita ya dauki Okonjo Iweala, tsohuwar minista aiki

- Okonjo Iweala tayi littai kan bala'in da ke bibiyar masu yaki da rashawa a Najeriya

- Kamfanin Tuwita ya dauke ta aikin darakta a ofishin kolin sa

- Ta sanar a shafinta na tuwita, inda take da mabiya akalla 780,000

Kamfanin Amurka na tuwita ya dauki Okonjo Iweala, tsohuwar minista aiki

Kamfanin Amurka na tuwita ya dauki Okonjo Iweala, tsohuwar minista aiki

A yau ne Twitter ta sanar da zaben Ngozi Okonjo-Iweala da Robert Zoellick a matsayin Daraktocin ta, sababbin daraktoci masu yanci. Marjorie Scardino zatayi sauka daga kujerar ta a matsayin daya daga cikin daraktocin twitter saboda wani dalili na kanta a karshen shekara.

Ngozi da Bob sun kasance kasance sanannu kwarewar mulki a duniya da kuma kwararrun dokoki,inji Omid Kordestani, Chiyaman din Twitter.

"Muna da tabbacin zasu yi aiki tukuru wajen kawo cigaban twitter"

DUBA WANNAN: Kashi 1/5 na 'yan Najeriya ke fuskantar barazanar ambaliya a bana

Mista Kordestani ya kara da cewa, ina so inyi amfani da wannan damar gurin mika godiya ta ga Marjorie da aikin da tayi wa twitter na shekara 5. Marjorie ta hau kujerar darakta ne tun 2013 kuma ta kasance murya mai karfi a matsayin darakta mai zaman kanta.

Hangen nesan Marjorie da gudummawar ta ta bada bazamu manta da ita ba.

Dukkanin mu daga twitter muna mata fatan alheri kuma muna jiran gudummawar ta kafin karshen shekara.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel