Rade-radin sauya sheka: Gwamna Ortom ya isa hedkwatar APC domin ganawa mai muhimmanci tare da shugabannin jam’iyyar

Rade-radin sauya sheka: Gwamna Ortom ya isa hedkwatar APC domin ganawa mai muhimmanci tare da shugabannin jam’iyyar

Gwamna Samuel Ortom ya isa hedkwatar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin ganawa mai muhimmanci tare da shugabannin jam’iyyar na kasa.

Jam’iyyar ta aka sammaci ga Ortom tare da Sanata George Akume, ubangidan jam’iyyar a jihar Benue.

Rade-radin sauya sheka: Gwamna Ortom ya isa hedkwatar APC domin ganawa mai muhimmanci tare da shugabannin jam’iyyar

Rade-radin sauya sheka: Gwamna Ortom ya isa hedkwatar APC domin ganawa mai muhimmanci tare da shugabannin jam’iyyar

Yayinda Sanata Akume ya halarci tattaunawar, Gwamna Ortom ya fice amma an tattaro cewa ya kira ga shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole kan cewa zai fice daga ganawar.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Majalisa ya kaure da hayaniya yayinda sanatocin kudu maso gabas suka zari Buhari da son kai

Gwamnan ya isa sakatariyar jam’iyyar a ranar Alhamis, 19 ga watan Yuli sannan a take ya haye saman ginin do ganawa a manyan jam’iyyar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel