Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom, Saraki da Secondus sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus (Hotuna)

Gwamna Samuel Ortom da Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers sun hadu da Shugaban majalisa Bukola Saraki a Ilorin babban birnin jihar Kwara a ranar Laraba 18 ga watan Yulin shekarar 2018.

New Telegraph ta ruwaito cewa sun kuma hallarci addu'ar Fidau na marigayiya Aishat Baraje, mahaifiyar jigo a sabuwar APC, Alhaji Abubakar Baraje.

DUBA WANNAN: Babu dalilin bawa gwamna Tambuwal 'jan kati' - APC

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Duk da cewa ba'a tabbatar da dalilin haduwarsu ba, akwai wasu dake ganin cewa gwamna Ortom yana gab da ficewa zuwa jam'iyyar PDP.

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Kulle-kulle: Gwamna Wike, Ortom da Saraki sun hadu a Ilorin, sun yi kus-kus

Har ila yau, gwaman Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal da takwaransa na jihar Kwara Abdulfatai Ahmed sun hallarci taron.

Sai dai shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomole a yau Laraba yace har yanzu Ortom yana nan daram a jam'iyyar APC.

Yace Ortom ne kadai dan APC da ya fito kafafen yadda labarai ya tabbatar da cewa har yanzu yana APC.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel