Majalisar Dattijai na sabon bincike kan kudaden bangaren mai da gas a ofishin Kachikwu

Majalisar Dattijai na sabon bincike kan kudaden bangaren mai da gas a ofishin Kachikwu

- Ana yawan zargin badakala tsakanin Kachiku da Baru

- Shugaban kasa ne babban ministan mai naa kasa, komai sai ya sanya hannu

- Majalisa na neman shafawa Buhari kashin kaji

Majalisar Dattijai na sabon bincike kan kudaden bangaren mai da gas a ofishin Kachikwu

Majalisar Dattijai na sabon bincike kan kudaden bangaren mai da gas a ofishin Kachikwu

Majalisar Dattijai na bincikar yadda aka kashe kudaden mai da gasda aka samu daga farkon banan nan. Majalisar, na kuma son bin diddigin yadda ake raba lasisin tatsar man tsakanin masu neman kwangila da 'yan kasuwa.

A yau laraba ne dai, majalisar ta sanya kwamitin ta na harkar mai, ta bincika mata ko akwai wata harqalla da ake yi a gwamnatance gabanin zaben 2019.

DUBA WANNAN: Kasashen da suka dauki kofin duniya tunda aka fara gasar

Shugaba Buhari dai, shine kadai ke da damar raba arzikin mai, ko bada rijiyar mai ga wanda zai cira ya sayar, ya ci riba, ya biya haraji.

A yanzu dai Kachikwu ne ake so a bi kadin yadda yake aikin, ko hakan zata kai ga shugaba Buhari?

Sai baba-ta-gani.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel