Da duminsa: Buhari ya dawo, duba hoto

Da duminsa: Buhari ya dawo, duba hoto

Labarin da Legit.ng ke samu yanzu-yanzunnan sun tabbatar da cewar shugaba Buhari ya dawo Najeriya da yammacin yau, Laraba, 18 ga watan Yuli, bayan ziyarar aiki ta kwanaki uku da ya yi a kasar Holland.

Da duminsa: Buhari ya dawo, duba hoto

Shugaba Buhari bayan saukarsa daga jirgi

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel