Yan iska sun lalata ayyukan da Dino Melaye yayiwa al’umman mazabarsa wanda za’a kaddamar a gobe (hotuna)
Wasu gugun yan iska sun kai hari ka wasu ayyuka da Sanata Dino Melaye na jihar Kogi yayiwa al’umman mazabarsa.
Sun lalata ayyukan wadda ya kasance na ginin makarantu da Sanatan ya kammala kuma ake sa ran za’a kaddamar da su a gobe Alhamis, 19 ga watan Yuli.
Sun rusa rufin ajujuwan makrantar sannan suka farfasa simintin kasan ajujuwan tare da karyo kofofin wundunan.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Zaben Ekiti: Hukumar INEC ta bayar da takardan shaidar dawowa mulki ga Fayemi
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng