Bayan hukuncin kotun koli: Dandazon jama’a sun tarbi Saraki cikin farin ciki yayinda ya isa Ilorin (hotuna, bidiyo)

Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya samu tarba na musamman a lokacin da ya isa garin Ilorin, babban birnin jihar Kwara bayan nasarar da yayi a kotun koli.

Saraki ya isa jihar a ranar Talata, 17 ga watan Yuli kafin daga nan ya shiga mota mai budadden sama.

Bayan hukuncin kotun koli: Dadazon jama’a sun tarbi Saraki cikin farin ciki yayinda ya isa Ilorin (hotuna, bidiyo)

Magoya bayan shi na ta yi masa waka da jinjina.

Bayan hukuncin kotun koli: Dadazon jama’a sun tarbi Saraki cikin farin ciki yayinda ya isa Ilorin (hotuna, bidiyo)

Bayan hukuncin kotun koli: Dadazon jama’a sun tarbi Saraki cikin farin ciki yayinda ya isa Ilorin (hotuna, bidiyo)

Idan za’a tuna kotun koli ta salami karar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki sannan kuma ta wanke shi daga sauran tuhume-tuhume guda uku da ake yi masa na kaddamar da dukiyoyin karya.

Bayan hukuncin kotun koli: Dadazon jama’a sun tarbi Saraki cikin farin ciki yayinda ya isa Ilorin (hotuna, bidiyo)

Bayan hukuncin kotun koli: Dadazon jama’a sun tarbi Saraki cikin farin ciki yayinda ya isa Ilorin (hotuna, bidiyo)

Kotun ta wanke shi a ranar Juma’a, 6 ga watan Yuli a Abuja karkashin jagorancin Justis Centus Nweze.

KU KARANTA KUMA: Yan sanda sun kama mutane 5 dake yada jabun dala

Kotun kolin ta bayyana cewa babu isassun shaida kan shari’an kafin CCT ta ci gaba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel