Yanzu Yanzu: Yan bindiga sun sake kai hari kauyen jihar Zamfara

Yanzu Yanzu: Yan bindiga sun sake kai hari kauyen jihar Zamfara

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa an kai wani hari yanzun nan a kauyen Malikawa dake yankin Gidan Gona a karamar hukumar Maradun dake jihar Zamfara.

Hakan na kunshe ne a wasu rubutu da kungiyar Amnesty International Nigeria, ta wallafa a shafin twitter tare da cewa yan bindiga sun shiga kauyen sannan suka fara harbe-harbe.

Harin na kauyen Maikawa na zuwa ne kwanaki biyar bayan yan fashi sun kai hare-hare a kauyuka bakwai dake karkashin yankin Gidan Gona na jihar Zamfara.

Yanzu Yanzu: Yan bindiga sun sake kai hari kauyen jihar Zamfara

Yanzu Yanzu: Yan bindiga sun sake kai hari kauyen jihar Zamfara

Mazauna yankin na zaunecikin farhaban yan fashi dake kashe tare da garkuwa da mutane don kudin fansa. Gidan Gonad a kauyukan dake kewaye a karamar hukumar Maradun na jihar Zamfara na zama cikin dar-dar saboda tsoron yan fashi.

KU KARANTA KUMA: Yan sanda sun kama mutane 5 dake yada jabun dala

Babu hanya zuwa kauyen. Tsoron yan fashi ya sa mazaje barin gonakinsu inda suke gudanar da lamuransu a karkashin bishiyoyi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel