Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

- Shugaba Muhammadu Buhari ya ce an kafa kotun ICC ne domin hukunta shugabanni masu kama karya da hallaka mutanensu

- Shugaban ya tabbatar musu da cewa za’a gudanar da zaben 2019 cikin zaman lafiya da lumana

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da dogon jawabi a taron murnan shekara 20 da kafa babban kotun duniya ICC, a Hague, kasar Netherlands.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya yada cikakken jawabin da shugaban kasan ya gabatar.

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Legit.ng ta lura da cewa shugaba Buhari ya ambaci dalilin da yasa aka kafa kotun a shekarar 1998 domin hukunta shugabannin da suka hallaka mutanensu ta hanyar yaki, amfani da jami’an tsaro wajen kisan yan kasa da sauran su.

Ya yi kira ga kasashe mambobin kotun da su taimakawa kotun da dukiya domin gudanar da ayyukansu. Kana kuma kada kasashen su sa siyasa cikin shari’ar a kotun tayi.

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

A bangare guda, Legit.ng ta baku rahoton cewa gayyatar shugaba Buhari gabatar da wannan jawabi nuni ne da cewa kotun tana jinjinawa gudunmuwar Najeriya.

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a kotun ICC

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel