Yanzu Yanzu: Zanga zanga ya barke bayan ambaliyar ruwa ya shafe yaro dan shekara shida da mahaifiyarsa (hotuna, bidiyo)

Yanzu Yanzu: Zanga zanga ya barke bayan ambaliyar ruwa ya shafe yaro dan shekara shida da mahaifiyarsa (hotuna, bidiyo)

Mazauna birnin Benin sun tashi dab akin ciki a ranar Litinin, 16 ga watan Yuli bayan yaro dan shekara shida da mahaifiyarsa sun fada a babban kwatamin ruwa a gidan saukar bakin Uselu dake unguwar Second Omosogie.

Wani mai amfani da shafin Facebook Aigbovo John ne ya bayyana hakan a shafinsa, ya bayyana cewa anyi nasarar ceto uwar yayinda ambaliyar ruwa ya tafi da dan shekara shidan.

Kalli bidiyon a kasa:

KU KARANTA KUMA: Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Yanzu Yanzu: Zanga zanga ya barke bayan ambaliyar ruwa ya shafe yaro dan shekara shida da mahaifiyarsa (hotuna, bidiyo)

Yanzu Yanzu: Zanga zanga ya barke bayan ambaliyar ruwa ya shafe yaro dan shekara shida da mahaifiyarsa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel