Ban yarda cewa yan kasar waje na da hannu a kashe-kashen Najeriya ba – Jakadan Faransa

Ban yarda cewa yan kasar waje na da hannu a kashe-kashen Najeriya ba – Jakadan Faransa

Jakadan kasar Faransa a Najeriya mai shirin tafiya, Mista Dnys Gauer, ya bayyana rashin adalci a matsayin abunda ke haddasa kashe-kashe da zubar jini a jihohin, Plateau, Benue Kaduna da sauran yankunan kasar.

Jakadan ya daura hakkin kashe-kashen hakan gwagwarmayar fili, inda ya bayyana cewa yan kasar waje basu da hannu a zubar jinin da ake yi a yankin Arewa ta tsakiya.

Da yake jawabi ga yan jarida a wajen taron ranar Faransa a Abuja a ranar Asabar, jakadan wadda zai kammala aikinsa a karshen watan, yace yan Najeriya sun cancanci ingantaccen tsaro da gwamnati mai inganci fiye da wadda gwamnati ke basu a yanzu.

Ban yarda cewa yan kasar waje na da hannu a kashe-kashen Najeriya ba – Jakadan Faransa

Ban yarda cewa yan kasar waje na da hannu a kashe-kashen Najeriya ba – Jakadan Faransa

Ya bukaci gwamnatin tarayya da ta hukunta wadanda ke da hannu a kashe-kashen.

KU KARANTA KUMA: Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Jakadan ya shawarci gwamnati da ta habbaka harkar nomad a kiwon dabbobi domin magance rikicin.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel