Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Cibiyar ci gaban damokradiya (CDD), a ranar Lahadi ya bayyana cewa zuwa yanzu babu wani shaida dake nuna cewa anyi magudin sakamakon zaben gwamna da aka yi a ranar Asabar a jihar Ekiti.

Manema labarai sun rahoto c ewa CDD na daga cikin kungiyar jama’a a fadin kasar da hukumar zabe mai zaman kanta ta tattance domin lura da zaben Ekiti wanda aka gudanar a ranar 14 ga watan Yuli.

Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Babu shaidar da ya nuna cewa anyi magudin zabe a Ekiti - CDD

Daraktan CDD, Idayat Hassa, wacce ta kasance a Ekiti, ta fadama manema labarai a wayar tarho cewa koda dai an samu lamarin kwace akwatin zabe a wasu yankuna, INEC bata kaddamar da sakamako a wuraren da abun ya faru ba.

KU KARANTA KUMA: Rundunar sojin Najeriya tayi asarar manyan kwamandojin ta 10 a jihar Borno

Idayat wacce ta shawarci jama’an jihar da su guje ma rikici, tayi kira ga wadanda ke ganin bauyi ammana da sakamakon zaben ba da su daukaka kara zuwa kotu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel