Sauya sheka: Bamu kori Ortom daga jamiyyarmu a – APC ta maida martani

Sauya sheka: Bamu kori Ortom daga jamiyyarmu a – APC ta maida martani

Jam’iyyar Progressives Congress APC ta maida martani ga rahoton cewa gwamnan jihar Benue, Dr Samuel Ortom ya bar jam’iyyar, cewa bata samu labarin hakan kai tsaye daga gare shi ba.

Da yake Magana a ranar Litinin, a Abuja jim kadan bayan taron kwamitin aiki na jam’iyyar, shugaban APC, Kwamrad Adams Oshiomhole yace gwamnan yayi alkawari lokuta da dama kan cewa ba zai bar jam’iyyar ba sai dai idan an kore shi.

Sauya sheka: Bamu kori Ortom daga jamiyyarmu a – APC ta maida martani

Sauya sheka: Bamu kori Ortom daga jamiyyarmu a – APC ta maida martani

A yau Litinin, 16 ga watan Yuli ne gwamnan ya sanar da hukuncinsa na barin jam’iyyar, cewa an bashi katin sallama don haka ya fita daga ramin, yanzu ya zamo yantancen bawa.

KU KARANTA KUMA: Ku daina ganin laifin Buhari akan kashe-kashe – MURIC ga yan Najeriya

Don haka Oshiomhole yace ba bu wanda ya kori gwamnan daga jam’iyyar ta su.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel