Da duminsa: Kasar Faransa ta lashe kofin kwallon kafa na duniya

Da duminsa: Kasar Faransa ta lashe kofin kwallon kafa na duniya

Kasar Faransa ce ta zama zakara a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da aka kammala bugawa yau, Lahadi, 15 ga watan Yuli, a kasar Rasha. Kungiyar kwallon kafa ta asar Faransa ta doke takwararta ta kasar Croatia da ci 4 - 2 a wasan da aka fafata a zagaye na karshe.

Wannan shine karo na biyu da kasar ta Faransa ta lashe kofin bayan na farko da ta dauka a shekarar 1998, shekaru 20 da suka wuce.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel