Bidiyo: 'Yandaba sun sungumi akwatunan zaben Ekiti, sunyi nasu waje don dangwale

Bidiyo: 'Yandaba sun sungumi akwatunan zaben Ekiti, sunyi nasu waje don dangwale

- Ana kiki-kaka tsakanin APC da PDP a Ekiti

- Tsohon Minista na son ya dawo kujerarsa

- Ayo Fayose yace yaci bugu hannun yansanda

Bidiyo: 'Yandaba sun sungumi akwatunan zaben Ekiti, sunyi nasu waje don dangwale

Bidiyo: 'Yandaba sun sungumi akwatunan zaben Ekiti, sunyi nasu waje don dangwale

Ana tsaka da zabe a mazabar Temidire dake karamar hukumar Ikole a jihar Edo, sun yi kaca-kaca da wurin sun kuma fasa taron masu dangwala kuri'u, sun kuwa yi awon gaba da wasu kayan aikin sunyi nasu wuri.

An baza hukumomin tsaro dai pal a jihar, amma kumma shiru ba'a sami cafko su ba.

DUBA WANNAN: APC na ganawar sirri da Kwankwaso

Dama dai an ga abubuwa da yawa na alamun za'a kai ga hakan, kuma gashi ta tabbata.

Wannan baya nufin za'a soke dukkan zaben, amma wurare da aka sami yamutsi, lallai za'a dakatar da aikin zabe zuwa sai baba ta gani.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel