Kotun koli ta saki mutumin da yayi kisa tun yana da shekaru 12 a duniya

Kotun koli ta saki mutumin da yayi kisa tun yana da shekaru 12 a duniya

- Yusuf Musa, ya aikata kisan kai yana dan shekaru biyu

- Kotun tace ba'ayi aiki yadda ya kamata ba kafin yanke hukuncin

- An sanya a baya cewa za'a rataye yaron ne tun a wancan hukuncin

Kotun koli ta saki mutumin da yayi kisa tun yana da shekaru 12 a duniya

Kotun koli ta saki mutumin da yayi kisa tun yana da shekaru 12 a duniya

Kotun koli, mai zama a Abuja, karkashin Jastis Ejembi Eko, tace babu wani hukunci da za'a yi wa saurayi da aka samu a baya da laifin kisan kai, wanda aka kulle har ya girma. Hukuncin na rataya ya sanya a baya za'a rataye yaron tun yana da shekaru 12.

A baya dai, a kotunan jiha da ta tarayya, an yanke masa hukuncin kisa, kan laifin da aka same shi dashi a Jigawa da Kaduna, amma yanzu alkalin ya rushe hukuncin.

DUBA WANNAN: Ya sanya adda ya kaffta wa uba nai

An kama shi ne tun a 2008 da laiin kisan kai, amma a yanzu da ya kai shekaru 22 da haihuwa, sai ya ce kare kansa ne yayi ba wai kisan kai yayi da gangan ba.

Yanzu dai kotu ta sallame shi bayan zaman dauri na shekaru 10.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel