Na'urar zabe ta ki tantance dan takarar PDP, kalli bidiyo

Na'urar zabe ta ki tantance dan takarar PDP, kalli bidiyo

Rahottani da Legit.ng ta samu sun bayyana cewa dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP a jihar Ekiti, Farfesa Olusola Kolapo Eleka, ba zai samu kada kuri'ansa saboda na'urar hukumar zabe mai zaman kanta INEC na tantance katin zabe ta kasa tantance katin zaben sa.

Ku biyo mu don samun karin bayani ...

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel