Rashawa: Sunayen tsaffin gwamnoni 13 da Buhari ke shirin kwacewa kadarori

Rashawa: Sunayen tsaffin gwamnoni 13 da Buhari ke shirin kwacewa kadarori

A ranar 5 ga watan Yuli din nan ne dai shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sakawa wata sabuwar doka hannu wadda zata baiwa gwamnatin tarayya dama ta iya kwace kadarorin yan kasa da take zargin an same su ta haramtacciyar hanya.

Daftarin dokar dai ya baiwa gwamnati damar killace kadarorin kafin a soma shari'a kan su inda kuma za a hana masu kadarorin anfani da dasu.

Ita dai wannan dokar da zarar ta soma aiki gadan-gadan zata shafi mafiyawancin manyan kasar ne da suka hada da tsaffin ministoci, gwamnoni da ma manyan masu kudi da 'yan siyasa.

KU KARANTA: Ba Buharin da talakawa suka zaba ke mulki ba yanzu - Tambuwal

Legit.ng ta samu ta tattaro maku sunayen wasu tsaffin gwamnoni da dokar za ta shafa:

1. Orji Uzor Kalu

2. Danjuma Goje

3. Murtala Nyako

4. Sule Lamido

5. Adebayo Alao-Akala

6. Rashidi Ladoja

7. Gbenga Daniel

Rashawa: Sunayen tsaffin gwamnoni 13 da Buhari ke shirin kwacewa kadarori

Rashawa: Sunayen tsaffin gwamnoni 13 da Buhari ke shirin kwacewa kadarori

8. Attahiru Bafarawa

9. Gabriel Suswan

10. Ahmed Yerima

11. Amadu Fintiri

12. Babangida Aliyu

13. Ibrahim Shema

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel