Gaskiya da saake! 3,000 ne fa suka mutu a Zamfara tun daga 2016

Gaskiya da saake! 3,000 ne fa suka mutu a Zamfara tun daga 2016

- An yi kashe-kashe a jihar Zamfara fiye da na Boko Haram a bana kadai

- An zargi Abdul-Aziz Yari da kasa kiyaye kashe-kashen

- Kashe-kashen, na hana a sami tsarin ci-gaba da zai kai ga kauyuka a yankin

Gaskiya da saake! 3,000 ne fa suka mutu a Zamfara tun daga 2016

Gaskiya da saake! 3,000 ne fa suka mutu a Zamfara tun daga 2016

Kididdigar da Sanata na da Saidu dan-Sadau ya fitar a jiya a Abuja, ya tabbatar wa da 'yan jarida, ta nuna akalla mutum 3,000 ne suka mutu kma aka yi asarar biliyan daya da rabi, wajen fansar jama'a cikin shekaru biyu da suka wuce.

Kauyuka 682 ne aka lalata, wasu aka qone, wasu kuma jama'arsu suka tsere zuwa Sokoto, Katsina ko wasu yankunan da suka fi zaman lafiya.

RIkicin dai na daukar sabon salo, kamar na Boko Haram, musamman yadda yakin ya dawo na sunquru bayan da aka girke sojoji a jihar.

DUBA WANNAN: An kai kudurin yansandan jihohi ga majalisar dattijai

Gonaki kusan 3,000, shanu da awaki da tumaki akalla 13,838 aka wawashe aka tsere dasu a wadannan lokuta.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel