Jiga-jigan APC sun ziyarci shugaba Buhari, sun bayyana cikakken abunda suka tattauna (hotuna)

Jiga-jigan APC sun ziyarci shugaba Buhari, sun bayyana cikakken abunda suka tattauna (hotuna)

Wasu mambobin majalisar wakilai na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun kai ziyara ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Sun ziyarci shugaban kasar a fadar shugaban kasa a ranar Alhamis, 12 ga watan Yuli, karkashin jagorancin Honourable Jibrin Abdulmumin wanda ya kasance babban masoyin shugaban kasar.

Jiga-jigan APC sun ziyarci shugaba Buhari, sun bayyana cikakken abunda suka tattauna (hotuna)

Jiga-jigan APC sun ziyarci shugaba Buhari, sun bayyana cikakken abunda suka tattauna

A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na tweeter, Abdulmumin yace dalilin ziyarar domin su tattauna hadin kan APC ne musamman a majalisar wakilai.

Jiga-jigan APC sun ziyarci shugaba Buhari, sun bayyana cikakken abunda suka tattauna (hotuna)

Jiga-jigan APC sun ziyarci shugaba Buhari, sun bayyana cikakken abunda suka tattauna

KU KARANTA KUMA: Gwamnonin APC 5 sun hadu da Tambuwal a Sokoto

Ya bayyana kokarin da shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole ke yi domin hada kan mambobin jam’iyyar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel