Kungiyar matasa a jihar Ekiti sun yi Allah wadai da abun da Fayose ya yi

Kungiyar matasa a jihar Ekiti sun yi Allah wadai da abun da Fayose ya yi

Wata kungiyar matasa a jihar Ekiti, Apapo Odo Ekiti ta yi Allah wadai da Gwamna Ayo Fayose kan yaudarar yan Najeriya da yayi na cewa yan sanda sun kai masa hari.

Kungiyar ta caccaki Fayose akan abun da ta kira a matsayin zubar da martabar jihar a matsayinsa na jagoran mutanen jihar.

Kungiyar matasa a jihar Ekiti sun Allah wadai da abun da Fayose ya yi

Kungiyar matasa a jihar Ekiti sun Allah wadai da abun da Fayose ya yi

A wata sanarwa da suka saki a ranar Alhamis, ta hannun shugaban kungiyar Adeyanju Fagbemi, ya ce halin da Fayose ya nuna a ranar Laraba zubar da martabar mutanen jihar Ekiti na gida da waje ne.

KU KARANTA KUMA: An hana Musulmai yin Sallar Juma'a a Tajmahal

Sun ce ya mayar da gidan gwamnati filin wasan kwaikwaiyo.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel