Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afirka 'AFREXIMBank' sun kaiwa shugaba Muhammadu Buhari ziyara a yau Alhamis 12 ga watan Yulin 2018 a gidan gwamnati.

Tawagar da suka ziyarci shugaban kasar sun hada da Shugaban kwamitin amintatu na AFREXIMBank, Dr. Benedict Oramah da direkta Jean-Marie Benoit Mani, da Victor Nembelessini-Silue.

Mataimakin shugaban bankin, Dr. George Elombi shima yana cikin wadanda suka karbi bakuncin shugabanin bankin.

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Wasu daga cikin Ministocin shugaba Muhammadu Buhari suma sun samu hallartar taron ciki har da Ministan kudi, Kemi Adeosun, Ministan Sadarwa da al'adu, Lai Mohammed da kuma hadimiman shugaba Buhari a fanin kafafen yadda labarai, Femi Adesina da Garba Sani.

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Shugabannin bankin kasuwancin Afrika sun ziyarci Buhari, duba hotuna

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel