Kemi Adeosun: Gwamnati ta mayar da martani kan batun satifiket na 'bogi'

Kemi Adeosun: Gwamnati ta mayar da martani kan batun satifiket na 'bogi'

- Kwana hudu da aka fara zargin bata yi bautaer kasa ba

- Tayi kememe taki cewa komai

- Lai Mohammed yayi martani

Kemi Adeosun: Gwamnati ta mayar da martani kan batun satifiket na bogi

Kemi Adeosun: Gwamnati ta mayar da martani kan batun satifiket na bogi

Da 'yan jarida suka rutsa shi da tambayoyi kan batun NYSC da aka bankado, da cewa wai bata yi bautar kasar ba, kuma ma satifiket dinta na bogi ne, gwamnati ta mayar da martani kan batun, a zaman da aka yi na dazu na majalisar kasa.

A kokarin jin ta bakin sa, Lai Muhammed yace bashi da ta cewa tunda gwamnati tayi bayani, kuma tace tana bincike.

DUBA WANNAN: Kotu ta dage yanke hukunci kan batun belin Zakzaki

Ya kara da cewa, hukumar NYSC, ita ma bangaren gwamnati ce, kuma tace tana duba lamarin, don haka ba sai ya kara cewa komai ba.

In dai ta tabbata wannan batu haka yake, cewa qaga satifiket din tayi, dole ne shugaba Buhari ya sauke ta, kuma tayi zaman gidan kurkuku.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel