Majalisar dattawa za su yi mahawara kan tsare Dasuki da Zakzaky

Majalisar dattawa za su yi mahawara kan tsare Dasuki da Zakzaky

Majalisar dattawa za ta yi mahawara kan ci gaba da tsare tsohon mai ba kasa shawara a harkar tsaro, Sambo Dasuki da shugaban kungiyar Shi’a, Sheikh Ibrahim Zakzaky.

Sanata David Umaru (APC, Niger) na cikin wadanda ya kamata suyi muhawara kan takardan a jiya, amma aka dage saboda rashin bayyanan sanatan a zauren.

Mahawaran ya ce ci gaba da tsare mutanen biyu ya sabawa umurnin kotu da dama ciki harda kotun ECOWAS, wacce tab a Dasuki beli akan shari’a da ake yi da shi kan zambar kudi da kuma wata babban kotun tarayya da ta umurci a saki Zakzaky a 2016.

Majalisar dattawa za su yi mahawara kan tsare Dasuki da Zakzaky

Majalisar dattawa za su yi mahawara kan tsare Dasuki da Zakzaky

Mahawaran wanda aka sanyawa taken: ‘take hakkin dan adam da kuma ci gaba da cin zarafin su karkashin kundin tsarin mulkin 1999 wanda bangaren zartarwa ke yi.’

KU KARANTA KUMA: Sa’o’i 24 bayan shiga yarjejeniya, PDM, da wasu 19 sun nisanta kansu da Maja

Ana kuma sanya ran cewa a yau ne majalisar dattawa zata yi ta’aziyyan marigayi Adamu Ciroma wanda ya rasu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel