Yanzu Yanzu: Magoya bayan Buhari sun kara a Abuja (hotuna)

Yanzu Yanzu: Magoya bayan Buhari sun kara a Abuja (hotuna)

Magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun kara a Abuja, babban birnin tarayyar kasar.

Magoya bayan nasa wacce kungiya c eta matasa sun shirya gudanar da gangami a ranar Talata, 10 ga watan Yuli da safe a filin Eagles Square dake babban birnin tarayya.

Gangamin wadda ya kasance shirye-shirye gabannin zaben shugaba Buhari na 2019 bai yiwu ba sakamakon wani rikici day a barke a lokacin rabon kyaututtuka.

Manyan mutanen da suka halarci taron domin marawa wannan gangami baya sun fice daga dakin taron tare da jami’an tsaronsu.

Rikicin wadda ya shafe tsawon sa’o’i biyu ya hana wadanda suka shirya taron gudanar da taronsu.

Ga hotunan a kasa:

Yanzu Yanzu: Magoya bayan Buhari sun kara a Abuja

Yanzu Yanzu: Magoya bayan Buhari sun kara a Abuja

KU KARANTA KUMA: Allah ya rigada ya kadarta cewa Buhari zai fadi a zaben 2019 - Galadima

Yanzu Yanzu: Magoya bayan Buhari sun kara a Abuja

Yanzu Yanzu: Magoya bayan Buhari sun kara a Abuja

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel