Nigerian news All categories All tags
Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

Buba Galadima, shugaban kungiyar sabuwar APC, yace kungiyar ta fi yawan mutane a majalisar dokoki da za su tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A cewar jaridar Thisday, Galadima ya bayyana hakan ne yayinda yake maida martani ga Adams Oshiomhole wanda ya bayyana R-APC a matsayin harsuna yan baranda.

Oshiomhole ya bayyana hakan ne bayan tattaunawar da yayi da masu ruwa da tsaki na APC a majalisar wakilai.

Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

KU KARANTA KUMA: Ina da digiri a fannin hada magunguna da digiri na 2 a fannin tsarin lafiya amma na zabi aikin gyaran jiki domin dogaro da kai - Matashiya

A baya Legit.ng ta rahoto cewa matasa a Kano karkashin wata kungiyar siyasa mai suna ‘Ranar Wanka Buhari/Ganduje Progressive Group’, sun kammala shirye-shirye don yin gangamin matasa miliyan uku a jihar domin nuna hamayya da ayyukan siyasa na gammayar kugiyar da sabuwar APC wato Reformed APC (R-APC).

Da yake zantawa da manema labarai a Kano a ranar Alhamis, shugaban kungiyar, Alhaji Bala Salihu Dawaki, ya ce kwanan nan za su gudanar da tattakin, a cewarsa, an kammala shirye-shirye.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel