Hukumar sojin sama ta kaddamar da sabbin gidaje don jin dadin jami’ai a Ilorin (hotuna)
An sake daukar mataki a kokarin da shugaban hafsan sojin sama, Air Marshal Sadique Abubakar, keyi don magance lamarin jin dadin jami’an sojin sama.
An cimma hakan ne a jiya, 5 ga watan Yuli bayan an kaddamar da gidamai dauke da dakuna 30 domin wadata sojojin da muhalli a llorin, jihar Kwara.
An kuma cika gidan da kayayyakin alatu da na more rayuwa.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Matasa miliyan 3 za su yi gangami a Kano don nuna hamayya da R-APC
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng