Nigerian news All categories All tags
Yanzu- yanzu: Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya shiga ganawar sirri da wasu gwamnonin APC

Yanzu- yanzu: Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya shiga ganawar sirri da wasu gwamnonin APC

- Yanzu haka an sanya labule da shuagaban kasa Buhari tare da wasu gwamnoni

- Wannan tattaunawa tazo ne a dai-dai gabar da rikicin cikin gida na jam'iyyar ke kara kamari

Yanzu- yanzu: Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya shiga ganawar sirri tare da wasu gwamnonin APC

Yanzu- yanzu: Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya shiga ganawar sirri da wasu gwamnonin APC

Yanzu- yanzu: Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya shiga ganawar sirri da wasu gwamnonin APC

Ana dai wannan tattaunawar sirri ne a fadar gwamnatin tarayya dake Aso Rock a Abuja yanzu haka. Kuma gwamnonin da suke ganawar sirrin da shugaban kasar akwai gwamna Abdulaziz Yari na Zamfara da Abubakar Badaru na Jigawa sai Abubakar Bagudu na jihar Kebbi.

Bayan kammala taron gwamnonin sun ki cewa komai game da tanbayoyin manema labarai na fadar shugaban kasar.

Amma da 'yan jaridun suka takura don son jin koakai menene akayi ganawar, Sai Yari ya amsa masu da cewa: “Ganawarmu ta ta daban ce kuma bata da alaka da APC."

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel