Nigerian news All categories All tags
Gwamnatin Najeriya ta raba N10b 300,000 ga talakawan Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta raba N10b 300,000 ga talakawan Najeriya

Gwamnatin tarayya tun a shekarar 2016 ta rabawa talakawa 300,000 naira biliyan 10 ta shirinta na Conditional Cash Transfer (CCT).

Temitope Sinkaye, shugaban wannan shiri na kasa, ta bayyana hakan ga kamfanin dillancin labaran Najeriya a Ilorin a ranar Talata.

Ta bayyana cewa shirin ya fara ne a 2016 da jihohi shida da suka cika sharudan gwamnatin tarayya.

Gwamnatin Najeriya ta raba N10b 300,000 ga talakawan Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta raba N10b 300,000 ga talakawan Najeriya

Ka’idojin da Ms Sinkaye ta yi bayani shine kawai jihohin su samar da ofishoshi, jami’ai da kayayyakin aiki don fara wannan shiri.

KU KARANTA KUMA: Majalisar dattawa ta zargi gwamnoni da ministoci kan zanga-zangar da aka gudanar a majalisar dokoki, ta bukaci Buhari yayi bincike

Ta bayyana cewa ofishin na kananan hukumon ke yi yawo daga gari zuwa wani gari don gane yan Najeriya da suka fi talauci da taimakon mutanen garin.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel