Nigerian news All categories All tags
Majalisar dattawa ta zargi gwamnoni da ministoci kan zanga-zangar da aka gudanar a majalisar dokoki, ta bukaci Buhari yayi bincike

Majalisar dattawa ta zargi gwamnoni da ministoci kan zanga-zangar da aka gudanar a majalisar dokoki, ta bukaci Buhari yayi bincike

A ranar Talata, 3 ga watan Yuli, majalisar dattawan Najeriya ta zargi gwamnoni da ministoci kan yawan mutanen da suka yi zanga-zanga a majalisar dokokin kasar akan zargin aragizon kasafin kudi da kuma kashe-kashe a Najeriya.

A zaman majalisa na ranar Talata, shugaban majalisa dattawan, Bukola Saraki yace gwamnoni da ministoci ne suka biya masu zanga-zangan da suka mamaye majalisar dokoki don yin zanga-zanga akan zargin da ake yiwa yan majalisa na aragizon kasafin kudi.

Majalisar dattawa ta zargi gwamnoni da ministoci kan zanga-zangar da aka gudanar a majalisar dokoki, ta bukaci Buhari yayi bincike

Majalisar dattawa ta zargi gwamnoni da ministoci kan zanga-zangar da aka gudanar a majalisar dokoki, ta bukaci Buhari yayi bincike

Saraki yace ministocin da gwamnonin duk yan jam’iyyar APC ne.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya fara rabon kudaden sata - Fashola

Ya kuma yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi bincike sannan ya saita wadanda ke da hannu a lamarin.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel