Nigerian news All categories All tags
Shugaban kasar Faransa zai kai ziyara gidan Fela

Shugaban kasar Faransa zai kai ziyara gidan Fela

Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron zai gajeruwar ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a babban birnin tarayya Abuja

Shugaban kasar Faransa zai kai ziyara gidan Fela

Shugaban kasar Faransa zai kai ziyara gidan Fela

Shugaban kasar Faransa Emanuel Macron zai gajeruwar ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a babban birnin tarayya Abuja.

Daga baya kuma mun samu rahoton ana saka ran zai wuce birnin Legas, domin ya kai ziyara dandalin nishadi domin tunawa da shahararren mawakin nan Fela Kuti.

DUBA WANNAN: Ruwa ya tafi da mutane 8 a jihar Niger

A gobe Laraba ne kuma, shugaban kasar na Faransa zai kaddamar da sabon ginin hedikwatar cibiyar raya al'adun kasar Faransa, wato 'Alliance Francaise'.

Shugaba Macron ya taba yin aiki a Najeriya lokacin yana ma'aikacin diflomasiyya.

Masana harkokin kasashe na duniya, sun bayyana hakan a matsayin abin mamaki, ace shugaba kamar yana sha'awar raya al'adu ganin yanda yake da karancin shekaru.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel