Nigerian news All categories All tags
Sun fara zargin ko an sayar da katin zaben su, saboda suna ta zuwa wurin hukumar zabe karba an hana su

Sun fara zargin ko an sayar da katin zaben su, saboda suna ta zuwa wurin hukumar zabe karba an hana su

Daruruwan mutane ne suka yi zanga zanga zuwa ofishin INEC a ranar Litinin dinnan a Ado Ekiti suna neman katin zaben su domin shiryawa zabe mai gabatowa

Sun fara zargin ko an sayar da katin zaben su, saboda suna ta zuwa wurin hukumar zabe karba an hana su

Sun fara zargin ko an sayar da katin zaben su, saboda suna ta zuwa wurin hukumar zabe karba an hana su

Daruruwan mutane ne suka yi zanga zanga zuwa ofishin INEC a ranar Litinin dinnan a Ado Ekiti suna neman katin zaben su domin shiryawa zabe mai gabatowa.

DUBA WANNAN: An kama wani dan sanda yayi kisa

Wasu daga cikin su dai sunce hukumar zaben ta siyar da katunan nasu duba da cewa tsayin wata guda kenan suna zuwa domin karbar katin nasu amma ba'a basu ba.

Mai magana da yawun hukumar ta INEC Taiwo Gbagedesin ya musanta wannan zargi sannan kuma sunyi maganar ne cikin fusata.

Daya daga cikin wadanda suka kai ziyara ofishin na INEC Sola Akindele da Oye Ekiti yace ya dawo da katin zaben nasa Ado ne amma yayi nadamar yin hakan saboda har yanzu bai samu katin ba tun satin daya gabata.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel