Nigerian news All categories All tags
Yanzu Yanzu: Shugaban ma’aikatan Saraki ya bar APC

Yanzu Yanzu: Shugaban ma’aikatan Saraki ya bar APC

A ranar Litinin, 2 ga watan Yuli, Shugaban ma’aikata na shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, Hakeem Baba-Ahmed ya bar jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Mista Ahmed wadda Saraki ya nada a 2017 ya ce wannan shawara da ya yanke baida alaka da shugaban majalisar dattawan.

Ya bayyana hukuncin san a barin APC a matsayin mai wahala.

Yanzu Yanzu: Shugaban ma’aikatan Saraki ya bar APC

Yanzu Yanzu: Shugaban ma’aikatan Saraki ya bar APC

Ya ce ya yanke shawarar ne bayan ya shawarci mambobin APC akida a Kaduna.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: An dakatar da shugaban kungiyar kwallon kafa na Najeriya

A kungiyar Akida akwai Sanata Shehu Sani inda shima yayi barazanar barin jam’iyyar ta APC.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel