ITF zata dauki mutane 13,000 aiki

ITF zata dauki mutane 13,000 aiki

Hukumar koyar da ayyuka wato 'Industrial Training Fund' (ITF) tace zata koyar da mutane 13,000, saboda ganin irin rashin aikin yi da ya yiwa kasar nan katutu

ITF zata dauki mutane 13,000 aiki

ITF zata dauki mutane 13,000 aiki

Hukumar koyar da ayyuka wato 'Industrial Training Fund' (ITF) tace zata koyar da mutane 13,000, saboda ganin irin rashin aikin yi da ya yiwa kasar nan katutu. Darakta Janar na hukumar, Joseph Ari, shi ya bayyana hakan a wurin taro daya halarta na hukumar a garin Jos babban birnin jihar FIlato.

DUBA WANNAN: NAFDAC ta lalata miyagun kwayoyi na biliyan 3.5

Ya bayyana shekarar 2018 a matsayin shekara da za a samu cigaba sosai.

Ari ya ce za a fara gabatar da shirin koyar da mutanen a kowanne lokaci daga wannan watan da muke ciki zuwa wata mai zuwa na Agusta sannan za'a gama shirin a karshen watan Nuwamba. Ya ce koyar da aikin ga mutanen ya zama tilas ganin yanda mutane ke cikin wahala na rashin aikin yi a kasar nan musamman ma matasa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel