NAFDAC ta lalata miyagun kwayoyi na biliyan 3.5

NAFDAC ta lalata miyagun kwayoyi na biliyan 3.5

A safiyar yau ne Hukumar NAFDAC ta kwace kwayoyi da wadansu kaya na kimanin Naira biliyan 3.5 wanda aka kwatanta da mafi girman kayan da ta kwace a 'yan kwanakin nan

NAFDAC ta lalata miyagun kwayoyi na biliyan 3.5

NAFDAC ta lalata miyagun kwayoyi na biliyan 3.5

A safiyar yau ne Hukumar NAFDAC ta kwace kwayoyi da wadansu kaya na kimanin Naira biliyan 3.5 wanda aka kwatanta da mafi girman kayan da ta kwace a 'yan kwanakin nan.

Kayan da aka kama a bolar Shagamu, jihar Ogun, sun hada da Tramadol, Codeine, sukari da aka shigo dashi ba ta ingantacciyar hanya ba da wasu magunguna.

DUBA WANNAN: Yanzu - yanzu: Hukumar EFCC tayi babban kamu

Daraktan NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye, tare da uwargidan gwamnan jihar Ogun, Dr. Mrs Olufunsho Amosun da kuma wasu jami'an gwamnatin jihar tare da jami'an hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA), hukumar 'yan sanda da DSS aka kona kayan.

Kudin Tramadol kacal ya kai Naira biliyan 1.7 wanda aka kwace a Tin Can Port a Apapa.

"Karfin magunguna da aka kwace zai iya kawo illa ga muhimman halittar Dan Adam, har da kwakwalwa" inji Adeyeye.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel