Nigerian news All categories All tags
Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya, duba hotuna

Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya, duba hotuna

Gwamnatin jihar Kano da ta Hunan dake kasar China sun rattaba hannu a kan wata yarjejeniyar fahimtar juna tare da kulla abota tsakaninsu domin bunkasa alaka biranen biyu da kuma kasar China bakidaya.

An kulla wannan yarjejeniya ne a fadar gwamnatin jihar Kano a yau, Alhamis, 28 ga watan Yuni, 2018.

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, ne ya wakilivcin gwamna Abdullahi Umar Ganduje, wanda yake Abuja domin halartar wani taro na gwamnoni.

Ana saka ran yarjejeniyar zata haifar da kulla harkokin cinikayya tsakanin biranen da kuma inganta fasaha.

Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya, duba hotuna

wakilan gwamnatin Hunan da na jihar Kano

Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya, duba hotuna

farfes Hafiz da wakilan gwamnatin jihar Hunan ta kasar China

DUBA WANNAN: Kalli hotuna: Kwankwaso ya ziyarci Fayose a Ekiti, ya yiwa dan takarar PDP kamfen

Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya, duba hotuna

Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya

Gwanatin Kano da kasar China sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya, duba hotuna

Farfesa Hafiz da wakilin gwamnatin jihar Hunan

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel