Nigerian news All categories All tags
Zai yi shekaru 16 a gidan yari saboda ya bayyana ra'ayin sa a Facebook

Zai yi shekaru 16 a gidan yari saboda ya bayyana ra'ayin sa a Facebook

An yankewa wani babban lauya dan kasar Thailand wanda yake fafutukar kare hakkokin 'yan adam, hukuncin dauri na shekaru goma sha shida a gidan kurkuku, saboda ya nuna ra'ayinsa a shafinsa na sada zumunta na yanar gizo wato Facebook

Zai yi shekaru 16 a gidan yari saboda ya bayyana ra'ayin sa a Facebook

Zai yi shekaru 16 a gidan yari saboda ya bayyana ra'ayin sa a Facebook

An yankewa wani babban lauya dan kasar Thailand wanda yake fafutukar kare hakkokin 'yan adam, hukuncin dauri na shekaru goma sha shida a gidan kurkuku, saboda ya nuna ra'ayinsa a shafinsa na sada zumunta na yanar gizo wato Facebook.

DUBA WANNAN: Kocin kasar Egypt ya ajiye aikin sa

Kotun kasar Thailand, din tace, ta yankewa lauyan mai suna Prawet Prapanukul irin wannan hukuncin ne, saboda ya gayyaci jama'a a shafinsa na Facebook, sunyi bore da kuma kunna wutar fitina a kasar.

Prawet wanda aka garkame shi a gidan wakafi tun daga shekarar 2017 zuwa yanzu, a baya ya kasance lauya ga tsohon shugaban kasar Thailand, Thaksin Shinavatra wanda sojojin kasar suka tumbukeshi a shekarar 2006.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel