Nigerian news All categories All tags
Kocin kasar Egypt ya ajiye aikin sa

Kocin kasar Egypt ya ajiye aikin sa

Hector Cuper, Dan kasar Ajantina, mai horar da yan wasan kwallon kafa na kasar Masar, yayi murabus. Hukumar kula da kwallon kafa ta kasar Masar tace, yarjejeniyar da sukayi da Koch din Dan shekaru 62 a duniya ta kare

Kocin kasar Egypt ya ajiye aikin sa

Kocin kasar Egypt ya ajiye aikin sa

Hector Cuper, Dan kasar Ajantina, mai horar da yan wasan kwallon kafa na kasar Masar, yayi murabus. Hukumar kula da kwallon kafa ta kasar Masar tace, yarjejeniyar da sukayi da Koch din Dan shekaru 62 a duniya ta kare.

DUBA WANNAN: Wasu fusatattun matasa sunyi wa gidan gwamnatin jihar Filato tsinke

Cuper tsohon ma'aikacin Bursaspor da ke kasar Turkiyya, ya taba jagorancin kungiyar Mallorca da ke kasar Spaniya, Valencia, Real Betis, a kasar Italiya kuma ya taba zama koshin Inter, Prama da dai sauran wasu kungiyoyi.

A karkashin shugabancin Cuper, Masar bata samu maki ko daya ba a gasar kofin duniya ta FIFA da akeyi a kasar Rasha.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel